Author Archives: TamasMedia

TAKAITACCEN BAYANI AKAN ALBUM NA BASASA By Alan Waka

TAKAITACCEN BAYANI AKAN ALBUM NA BASASA By Alan Waka Gajertaccen bayani Akan ko wacce waka da ke wannan Albom na “BASASA” ADDU’O’I ; Waka ce da aka yi ta don sallamawa Allah da mika wiya gareshi, akan shi ke da … Continue reading

Aside | Posted on | Tagged | 2 Comments

TA YA YA ZAN LALLASHI ZUCIYA TA GAME DA RABUWAR FUJU’A

DA GASKE NE WAI CIWON SO BAYA WARKEWA ? ? ? ” A farkon lamari da SO ne, A karshensa ya barkice da ‘ki ne, Ka so mai sonka saisasa gane, Watan wataran adawa dawa za ku gane ” -Alan … Continue reading

Posted in Uncategorized | Tagged | Leave a comment

SO YANA CANZAWA, SO YANA KAREWA ! !

“So yana karewa, ciwon so yana warkewa, rabuwar masoya yana cire so ko da kuwa son na gaskiya ne”. Amma kuma wani na ji ya ce wai : “So! Wani abu ne da baya tsufa, baya k’arewa. Ciwo ne a … Continue reading

Aside | Posted on | Leave a comment

HOW TO MAKE A MARK IN THIS BIASED AND VAIN WORLD,

FOLLOW THESE RULE -Believe while others are doubting. -Plan while others are playing. -Study while others are sleeping. -Decide while others are delaying. -Prepare while others are daydreaming. -Begin while others are procastinating. -Work while others are wishing. -Save while … Continue reading

Posted in Living, Motivation | Tagged | Leave a comment